Yadda Kungiyar "Femmes en Marche" Ke Taimakawa Iyalai Masu Tserewa Tashin Hankali A Burkina Faso

Your browser doesn’t support HTML5

Wata kungiya mai suna "Femmes en Marche" tana aiki tare da kungiyoyin kasa da kasa wadanda ke kokarin taimaka wa iyalai da ke tserewa daga Burkina Faso.