BIDIYO: Yadda Matar Kabilar Irgwe Ke Sanya Sutura A Zamanin Da

Your browser doesn’t support HTML5

A ci gaba da bin tarihin kabilu dabam-dabam na Arewacin Najeriya, wakilin Taskar VOA, Iliyasu Kassim, ya bi sawun yadda matan kabilar Irgwe suke yin sutura kafin zuwan turawa. Ibrahim Alfa Ahmed da Maryam Dauda suka gabatar cikin shirin Taskar VOA.