Yadda Matsanancin Zafi Ya Shafi Wasu Masu Azumin Watan Ramadan A Najeriya
Your browser doesn’t support HTML5
A yayin da al’ummar musulmi ke ci gaba da gudanar da azumin watan Ramadan, mutane da dama suna fama da matsanancin zafi a Najeriya, inda har wasunsu ke galabaita.