Yadda Musulmai Suka Gudanar Da Idin Babbar Sallar Ta Bana
Your browser doesn’t support HTML5
Yadda Musulmai a duniya suka gudanar da idin babbar sallar ta bana, inda wadanda Allah ya hore ma wa suka yanka raguna na layya.