Yadda Wani Masani Kan Al'amuran Amukra Ke Ganin Abubuwan Jawabin Shugaba Biden
Your browser doesn’t support HTML5
Content: Mun tuntubi Farfesa Bello Makama dake koyarwa a wata jami’a a Bufallo dake New York a nan Amurka akan yadda yake ganin abubuwan da shugaba Biden ya tabo a jawabin shi na kasa a wannan makon.