Yadda Wani Wanda A Baya Ya Yi Ta'amali Da Miyagun Kwayoyi Yanzu Ke Taimakawa Masu Yi
Your browser doesn’t support HTML5
Wani mazaunin jihar Kano a Arewacin Najeriya wanda a baya ya yi ta’ammali da miyagun kwayoyi, yanzu ya tuba, kuma har ya shiga taimakawa sauran masu ta’ammali da miyagun kwayoyin don ganin su ma sun daina.