BIDIYO: 'Yan Kunar Bakin Wake 5 Sun Hallaka, Tare Da Farar Hula 4 A Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

'Yan kunar bakin wake su biyar sun kai farmaki a sansanin 'yan gudun hijira na Dalori inda suka kashe mutum hudu, yayin da wani dan kunar bakin waken ya mutu shi kadansa a Jami'ar Maiduguri