'Yan Najeriya Mazauna Nijar Sun Bayyana Ra'ayoyinsu Game Da Nasarar Da Shugaba Mahamadu Buhari

Your browser doesn’t support HTML5

Yan Najeriya Mazauna Nijar sun bayyana ra'ayoyinsu game da nasarar da shugaba Mahamadu Buhari ya samu a zaben shugaban kasar da aka gudanar.