VOA60 AFIIRKA: ‘Yan Najeriya Su Fiye Da 140 Sun Koma Gida Daga Libya

Your browser doesn’t support HTML5

‘Yan cirani daga Najeriya su fiye da 140 da suka dawo daga Libya sun nuna farin cikinsu saboda kubuta daga inda suka kwatanta da jahannama sanadiyar ukubar da suka sha a wuraren da aka tsaresu akan hanyarsu ta zuwa Turai.