Yan Nijar Sun Shawarci Shugabannisu Da Su Rage Dogara Akan Kasashen Ketare
Your browser doesn’t support HTML5
Mahalarta wani taron muhawara da Muryar Amurka ta shirya a Yamai babban birnin Nijar, sun shawarci shugabannin kasar da su dauki kwararan matakai domin rage dogaro akan kasashen ketare ta fannin abinci da makamashi.