'Yan Sandan Belgium Suna Farautar Mahara Na Paris A Brussels

Mohamed Abdeslam yana jawabi ga 'yan jarida a kofar gidansu dake unguwar Molenbeek ta Brussels, litinin 16 Nuwamba, 2015. 'Yan sanda sun sako shi bayan da suka kama shi a karshen mako, kuma yayi magana kan dan'uwansa Ibrahim da ya mutu a harin kunar-bakin-wake da kuma daya dan'uwansa Salah wanda yanzu haka ake farautarsa a bayan harin Paris.

'Yan sanda cikin damara a unguwar Molenbeek ta Brussels a Belgium, Litinin 16 Nuwamba 2015, inda  a yanzu haka 'yan sandan ke kai sumame cikin wasu gidaje na wannan unguwar da mafi yawan Musulmi na kasar ke zaune ciki.

Zaratan 'yan sandan kasar Belgium a kan rufin wasu gidaje a unguwar Molenbeek ta Brussels, Litinin 16 Nuwamba 2015, a yayin da suke kokarin shiga wani gida su na farautar wadanda watakila su na da hannu a hare-haren da aka kai a birnin Paris ta kasar Faransa.

Yayin da aka sako Mohammed Abdesalam, har yanzu ana farautar dan'uwansa Salah, yayin da wani dan'uwan nasa mai suna Ibrahim yana cikin wadanda suka mutu a lokacin harin na Paris, Nuwamba 16, 2015.