VOA60 Afrika: ‘Yan Sanda Sun Harba Barkonon Tsohuwa Akan Wasu Masu Zanga-zanga A Kampala

Your browser doesn’t support HTML5

Uganda: ‘Yan sanda sun harba barkonon tsohuwa akan wasu masu zanga-zangar nuna adawa da sanya haraji akan shafukan sada zumunci a Kampala.