VOA60 DUNIYA: ‘Yan Sanda Sun Yi Amfani Da Yaji Mai Sa Hawaye Akan Masu Zanga Zangar Dake Adawa Da Karin Kudin Mai

Your browser doesn’t support HTML5

Bangladesh: ‘Yan sanda sun yi amfani da yaji mai sa hawaye akan masu zanga zangar dake adawa da karin kudin mai, bayan da boren ya juye ya koma tarzoma.