Boko Haram: ‘Yan ta’adda Ba Su San Ma’anar Jihadi Ba - Sheikh Duguri

Your browser doesn’t support HTML5

A wannan bidiyo, za ku kalli fatawar da Sheikh Duguri ya bayar kan ma’anar kalmar jihadi, inda ya nuna cewa irin jihadin da ‘yan kungiyar Boko ke ikrarin suna yi ya sabawa koyarwar addinin Islama.