Yarjejeniyar Gwamnatin Nijer Da Masu Sufuri.MP3

Your browser doesn’t support HTML5

Masu motocin jigilar fasinja da masu motocin dakon kaya sun cimma wata yarjejeniya da hukumomin jamhuriyar Nijer don ganin karin farashin man diesel din da aka yi a kasar a makon jiya bai shafi kudin motocin haya ba.