Yaya Farar Hula Ke Harkokin Rayuwarsu Na Yau Da Kullum Karkashin Dokar-Ta-Baci A Jihar Borno?

Wani mutumi yana tallar kwai cikin Wilbaro a Maidugurin Jihar Borno.

Wasu dalibai mata su na tsaye a kofar wata makaranta a Maiduguri, cibiyar faufutukar 'yan kishin Islama a Najeriya.

Wata fasinja a cikin keken NAPEP, ko a-daidaita-sahu, su na tsaye cikin go-slow a Maiduguri, Jihar Borno.

Wasu 'yan mata dalibai su na zance a gefen wani titi a garin Maiduguri, Jihar Borno.

Wasu mata su na yin saye-saye a cikin wata kasuwa a Maiduguri, cibiyar fafutukar masu kishin Islama ta Najeriya.

Wasu matasa 'yan banga suka tsaya don a dauki hotonsu a Maiduguri, 11 Yuni, 2013.

Wasu matasa 'yan banga suka tsaya don a dauki hotonsu a Maiduguri, 11 Yuni, 2013.

Wasu mata sun yi layin dibar ruwa daga wata rijiya a Kerinowa, Jihar Bornon Najeriya.