‘Za Mu Dage Da Addu’o’in Zaman Lafiya A Kasarmu’ – Ahazan Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Ganin irin halin a ke fama da shi na rashin tsaro a Najeriya, babban abin da ke zukatan maniyatan hajjin bana, shi ne addu'ar neman mafita da kuma samun shugabanni na gari a zaben 2023.