ZABEN NIJER: 'Yan Nijer Mazauna Jahar Kano Najeriya Na Kada Kuri'u

'Yan Nijer Mazauna Najeriya Akan Layi Wurin Kada Kuri'ar Zaben Shugaban Kasa Da 'Yan Majalisu

Wani Dan Nijer Mazaunin Kano A Yayin Da Yake kada Kuriar Sa

Yadda 'Yan Nijer Mazuna Jahar Kano Najeriya Suka Gudanar Da Zaben Shugaban Kasar Nijer A Jahar Kano

Ma'aikatan Zabe Da 'Yan Nijer Mazauna Najeriya A Yayin Da Suke Kada Kuri'un Su A Jahar Kano Najeriya

Daya Daga Cikin Ma'aikatan Zaben Jamhuriyar Nijer Mazauna Jahar Kano Najeriya Na Shirya Takardun Zabe

Yadda Ake Tantance 'Yan Nijer Mazauna Jahar Kano Najeriya Kafin Sun Kada Kuri'ar Zaben Shugaban Kasa