VOA60 DUNIYA: Zaben Shugaban Kasa Da Aka Sake Gudanarwa a Ranar Alhamis Ya Haifar Da Tarzoma

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Kenya, zaben shugaban kasa da aka sake gudanarwa a ranar Alhamis ya haifar da tarzoma tsakanin ‘yan sanda da masu zanga-zanga. Sai kuma wasu runfunar zabe da suka kasance a kulle musammam a yankin da ‘yan adawa kedagoyon baya.