Zaman Lafiya Na kara Kankama A Bama – Shehun Bama

Your browser doesn’t support HTML5

Garin Bama a jihar Borno a Najeriya, ya na daga cikin wuraren da mayakan Boko Haram suka kori jama’a a shekarun baya. Shehun na Bama, Umar Ibn Shehu Kyari Ibn Umar Elkanemi ya ce su na gamsuwa da nasarorin da ake samu a halin yanzu.