Zanga-Zangar Magoya Bayan Shigowar Baki Amurka

Zanga Zangar kare bayan bakin haure

Zanga-zangar da aka yi wa taken, A Dunkule Iyalai Su ke, tayi tasiri a manyan biranen Amurka