Ziyarar Aikin Shugaban VOA Hausa Leo Keyen da Bello Galadanchi, Oktocba 1, 2014

Shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka Leo Keyen tare da Bello Galadanchi a bakin aiki.

Masu sayar da kaya akan kura suna da yawa a babban birnin Niamey.

Babban Masallacin Niamey nada katon fili a gabansa.

Cin gasashen naman rago da safe al-ada ce a Nijar.