Ziyarar Shugaban Kasar Eritrea Isaias Afwerki a Ethiopia

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban kasar Eritrea ya isa Habasha, a wani matakin kawo karashen jan daga da sojojin kasashen suka yi a kan iyakarsu na tsawon shekaru ishirin tsakanin kasashen, da kuma aiwatar da yarjejeniyar da shugabannin suka kulla na dinke barakar dake tsakaninsu