Dandalin Hotunan Mako-Mako: 26 - 1 Disamba 2010
Wannan dandali ne dake nuna hotunan rayuwar yau da kullum ta mutane daga sassan duniya daban-daban. Sashen Hausa na Muryar Amurka yana baje muku su tareda fatar zaku kashe kwarkwatan ido da ganin canje canjen dake faruwa a ko wani mako a duniya.
1
Wani soja yake tsaro kusa da wata motar asibiti da ta yi jigilar mutane da suka jikkata sakamakon tashin wani bam a wata kasuwa dake kusa da barikin soja a birnin Abuja.
2
Dec. 28: Mikhail Khodorkovsky and his co-defendant Platon Lebedev, right, are seen at a court room in Moscow. Khodorkovsky's conviction for stealing oil from his own company and laundering the proceeds will likely keep the oil tycoon behind bars for sever
3
Wata motar da aka kona a rikicin Jos na baya-bayan nan.
4
Dec. 29: Holding up a Bolivian flag in front of a bonfire, a demonstrator shouted slogans against increases in the price of fuel in El Alto. Bolivians were protesting a 73 percent jump in gasoline prices and and 83 percent rise in the price of diesel fuel