'Yan tawaen Libya sun kutsa dandalin Green a birnin Tripoli
Mayakan yan tawayen Libya sun samu nasarar kutsawa zuwa dandalin green a tsakiyar birnin Tripoli, bayan da suka wuce kariyar da aka yiwa birnin. Sun kuma bada sanarwar cewa sun kama 'ya'yan shugaba Gaddafi guda biyu.
21
Members of the media mark their flak jackets with TV initials at the Rixos hotel in Tripoli, Aug. 21, 2011. Heavy gunfire rang out near the Tripoli hotel where members of the foreign media are staying. (Reuters)