An kashe tsohon shugaban kasar Libya Moammar Ghadafi
Manyan jigogin majalisar mulkin wucingadi na Libya (NTC) sunce mayakansu sun kashe tsohon shugaban kasar Moammar Gadhafi.