Zanga zangar kin jinin janye rangwamin man fetir a birnin Kano
Mutane sun yi dafifi a tsakiyar birnin Kano domin nuna fushinsu da janye rangwamin man fetir. Rahotanni na nuni da cewa, jami'an tsaro da kuma 'yan banga dake goyon bayan gwamnati sun kai hari kan masu zanga zangar lumana suka kashe a kalla mutane uku yayinda wadansu da dama suka ji raunuka.

1
Zanga zangar kin jinin janye rangwamin man fetir a birnin Kano.

2

3

4