Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mutane goma sha biyu suka rasa rayukansu a hare hren da aka kai a Gombe cikin daren jiya

Hukumar agaji ta Red Cross a jihar Gombe ta bayyana cewa mutane 12 suka rasa rayukansu yayinda wadansu biyar kuma suka ji raunuka a harin da aka kai jiya da dare.


XS
SM
MD
LG