An gano gidan da Kungiyar Boko Haram take harhada boma bomai
Hotunan wani wurin da kungiyar Boko Haram ke harhada boma bomai a Mariri Quarters dake karamar hukumar Kumbotso, jihar Kano.
1
Hotunan gidan da ake kyautata zaton Kungiyar Boko Haram tana amfani da shi wajen harhada boma bomai.
2

3

4