Harin Bam Kan Coci A Bauchi
Hotunan harin kunar-bakin-wake kan wani coci a Bauchi
9
Bam da aka gano bai tashi ba a karkashin gadar da ta hade Unguwar Yelwa da sauran sassan garin Bauchi, lahadi 3 Yuni, 2012.
10
Matasa a fusace a kofar majami'ar Harvest Field Church of Christ dake Unguwar Yelwa a bayan garin Bauchi, lahadi 3 Yuni 2012