Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga 9, Suka Kama Sauran Biyun A Tudunwada, A Jihar Kano
Sojojin Najeriya sun kashe wasu mutane 9 da ake kyautata zaton sune 'yan bidigar da suka kai hari kan garin Tudunwada a Jihar Kano, suka kama sauran biyun da suka rage da rai
5
Sauran mutane biyun da suka rage da rai daga cikin wadanda ake zargin cewa su ne 'yan bindigar da suka kai farmaki a garin Tudun Wada na Jihar Kano a hedkwatar 'yan sandan Kano.
6
Albarusai da makaman da aka samu a motar wadannan 'yan bindiga bayan da aka kashe tara daga cikinsu, aka kama guda biyu
7
Albarusai da makaman da aka samu a motar wadannan 'yan bindiga bayan da aka kashe tara daga cikinsu, aka kama guda biyu