Hotunan Faduwar Jirgin Saman Dana Airlines A Lagos
Hotuna daga hatsarin jirgin saman fasinja na kamfanin Dana Airlines ranar lahadi, 3 Yuni 2012 a Lagos.
9
Onlookers stand near a crashed passenger plane in a neighborhood just north of Murtala Muhammed International Airport, in Lagos, Nigeria, Sunday, June 3, 2012.
10
'Yan kallo sun taru yayin da 'yan kwana-kwana ke kokarin kashe wutar da ta barke a lokacin da jirgin saman kamfanin Dana Airlines wanda ya taso daga Abuja, ya fadi kan wani gida a Lagos, lahadi 3 Yuni, 2012.