Allah Ya Jikan Sa'adatu Mohammad Fawu
1/7
Sa'adatu Muhammaed Fawu
Allah Yayi ma wakiliyarmu Sa'adatu Mohammad Fawu, rasuwa jiya talata cikin dare a wani asibitin Abuja. Allah Ya jikanta da Rahama, Allah Ya gafarta mata, Yasa ta huta, amin summa amin. Allah Ya ba mu hakurin jure wannan babban rashi da muka yi.
2/7

3/7

4/7

5/7

6/7

Previous slide
Next slide