Accessibility links

Shugaba Muhammadu Buhari Yana Ci Gaba da Samun Kyakkyawar Tarba A Washington

Manyan baki da masana a ciki da wajen gwamnatin Amurka su na ci gaba da yin kyakkyawar marhabin ma shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a birnin Washington, DC
Bude karin bayani

Shugaba Muhammadu Buhari tare da masani kan harkokin Najeriya, John Padden, a masaukin Blair House, Lahadi, 19 Yuli 2015
1

Shugaba Muhammadu Buhari tare da tawagarsa su na cin abincin dare a masaukinsa na Blair House, Lahadi 19 Yuli, 2015
2

Shugaba Muhammadu Buhari tare da tsohuwar sakatariyar harkokin wajen Amurka, Madeline Albright, a masaukinsa na Blair House dake jikin fadar White House a Washington, Lahadi 19 Yuli, 2015
3

Shugaba Muhammadu Buhari tare da masani kan harkokin Najeriya, John Padden, da wasu bakin, a masaukin Blair House, Lahadi, 19 Yuli 2015
4

XS
SM
MD
LG