Accessibility links

Ciki Da Gaskiya Na 28 Maris 2016: Kabilanci A Hukumar NEPC Kashi na Uku


Ciki da Gaskiya - Ibrahim Alfa Ahmed

A Hukumar Bunkasa Sayarda Kayayyakin Najeriya ga Kasashen Waje, NEPC a takaice, ana danne hakkin 'yan arewa, inda aka yi magudin jarrabawa domin yin karin girma ma wasu 'yan kabilar Yarbawa. Kashi na uku na ranar 28 Maris, 2016.

XS
SM
MD
LG