Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Gudanar da Gasar Wasan Polo Karo na Biyu a Najeriya

Wannan shine karo na biyu da aka yi gasar wasan kwallon doki da ake kira Polo a turance a Najeriya. Wasan da mutane da yawa ke gani yana cike da ka’idoji masu wahala kuma wasan attajirai ne.

XS
SM
MD
LG