WASHINGTON D.C —
Wannan waka an rera ta ne domin Halima Djimrao, wadda ta yi ritaya daga aiki a sashen Hausa na muryar Amurka bayan ta kwashe shekaru ashirin tana yiwa wannan gidan radiyo aiki.