WASHINGTON DC —
Jama'a assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa a wannan lokaci, da fatan muna cikin koshin lafiya, Allah shi taimaka mana baki daya. Kamar yadda muka saba a kowane karshen mako, dandalinvoa na kawo maku shirin samartaka inda matasa maza da mata ke bayyana ra'ayoyinsu akan halayen zamatakewa, soyayya da sauransu.
A wannan karon sakonnin gaishe gaishe ne da fatan alkairi da kuma sakonnin sabuwar shekara muka sami damar kawo maku ayi sauraro lafiya.
-
Ibrahim Jarmai
Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.