Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Ziyarar Ministan Harkokin Wajen Kasar Qatar Sheik Mohammed Bin Abdulrahman Al Thani A Amurka

Ministan harkokin wajen kasar Qatar Sheik Mohammed Bin Abdulrahman Al Thani, tare da ministan tsaron kasar Khalid bin Mohammed al-Attiya, sun gana da sakataren harkokin wajen Amurka Rex Tillerson, ranar Laraba 30 ga watan Janairu 2018 a Washington, DC.

XS
SM
MD
LG