Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Anyi Baje Kolin Tsuntsaye A Janhuriyar Nijar

A ko wace shekara a daidai wannan lokaci na gabatowar sallah, kungiyar REGIS AG mai tallafa ma manoma da makiyaya don bunkasa sana'ar su, take shirya baje kolin tsuntsaye dangin zabbi, kaji, kwakwa, talotalo da sauran su, wannan kuwa tare da tallafin hukumar Amurka wato USAID.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG