Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Buhari Ya Kaddamar Da Tashar Jirgin Ruwa Ta Farko a Arewacin Najeriya


Kaddamar da tashar jirgin ruwa ta farko a Najeriya

A wani abin tarihi ga arewacin Najeriya da ma kasar baki daya, Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da tashar jirgin ruwa ta farko a arewacin Najeriya kan kudi sama da Naira miliyan dubu 6.

Wannan wani cigaba ne musamman ma a bangaren sufuri, cinakayya da kuma tattalin arziki, wadanda ke kara dogara ga amfani da sufurin ruwa.

Wannan tashar jirgin ruwan, wadda aka kaddamar a garin Baro, tun a zamanin marigayi Shugaba Umar Musa 'Yar'aduwa aka kaddamar da aikin fara samar da wannan tashar jirgin ruwan:

Ga dai wakilinmu a Mina Musatapha Batsari da cikakken rahoton:

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00

XS
SM
MD
LG