Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Yadda Buhari Ya Halarci Wajen Tafsiri A Masallacin Fadar Shugaban Kasa Da Ke Abuja

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya halarci wajen tafsirin azumi watan Ramadana a masallacin fadar shugaban kasa da ke Abuja, Najeriya, ranar 20 ga watan Afrilu. (Hoto Twitter/ @BashirAhmaad).

XS
SM
MD
LG