Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Gwamnonin Arewacin Najeriya Yayin Ziyarar da Suka Kai wa Shugaba Muhammadu Buhari

Wasu gwamnonin arewacin Najeriya sun kai wa Shugaba Muhammadu Buhari ziyara, ranar Alhamis, 22 Afrilu 2021. Gwamnan jihar Filato Simon Lalong, wanda ya jagoranci tawagar gwamnonin, ya ce, sun kai ziyarar ne don tattauna yadda za a shawo kan matsalolin tsaro da suka addabi yankunansu.

XS
SM
MD
LG