Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Buhari Ya Jagoranci Taron Tsaron Kasa Tare Da Manyan Shugabannin Hukumomin Tsaron Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jagoranci taron tsaron kasa wanda ya samu halartar mataimakinsa Farfesa Yemi Osibanjo da manyan hafsoshin sojin Najeriya da na sauran hukumomin tsaron kasar. Juma'a 30 ga watan Afrilu, 2021.
SOURCE: Twitter/Presidency Nigeria

XS
SM
MD
LG