Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nuhu Ribadu Ya Amsa Tambayoyin masu Sauraro


Shugaban Hukumar Yaki da Zarmiya da Cin hanci da Almundahana, da kuma Zamba Cikin Aminci a Nijeriya, Nuhu Ribadu, ya amsa tambayoyin masu sauraron Sashen hausa na Muryar Amurka kan abubuwa da yawa game da ayyukan hukumarsa.

Masu sauraro daga Lagos, Kaduna, Gusau, Abuja da sauransu sun yi ta gabatar da tambayoyinsu Malam Ribadu yana amsawa. Sai a danna rubutun dake can sama domin a ji cikakken bayanin da Ribadu ya bayar.

XS
SM
MD
LG