Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya zata sayi Jiragen yaki 15


Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da wani shirinta na sayo jiragen saman yaki su 15 daga hannun kasar Sin watau China . Ministan labarun kasar Fran Nwke ne ya fadi hakan . Yace Najeria zata kashe dala miliyan dari biyu da hamsin da daya wajen sayen jiragen su 12, sannan da wasu guda 3 na koyarda sojojinta da su. Wani kamfanin kasar China mai suna Aero Technology shine zai sayar mata da jiragen. Najeriya zatayi amfani da jirage ne wajen kare lafiyar kasarta in ji Ministan.XS
SM
MD
LG