Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An sami labarin karuwar bullar cutar Murrar Tsuntsaye


Kwararru sun ce murar tsuntsaye ta sake bulla a Najeriya kuma tana yaduwa fiye da yadda aka zata. Kamar yadda wakilinmu Gilbert Da Costa ya ruwaito, wannan ya sa tsoro a zukatan jama’a domin gudun illar matsalar.

Kungiyar likitocin dabbobi ta Najeriya ta ce nau’in H5N1 na murar tsuntsaye har yanzu ya kasance babbar matsala a Najeriya ta kuma yi gargaɗi cewa ƙasar tana da gargaɗi da cewa ƙasar na iya tsunduma cikin wata sabuwar yaɗuwar cutar.
XS
SM
MD
LG