Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kayi kokarin wajen tsaftar jiki ta wadannan hanyoyi.


1. ka wanke hannaye da sabulu da kuma ruwa ko ka sami garin toka a kowane lokaci bayan ka taba abinci.

2. ka sanya hular badda kama da kuma safar hannu alokacin da zaka share gonar kajinka

3. kayi amfani da wasu kayakin kare kai da kayan aikinka idan har ka taba kaji ko tsuntsaye.

4. Idan son samu ne, idan kazo gonar kaji ka sauya suturorinka kafin ka shiga inda suke. Musamman idan kajin suna bayan gidanka.

XS
SM
MD
LG