1· Kada ka kyale kajin gonarka su shiga cikin gida.
2· Idan kuma ya zama dole a kyale kaji a cikin gida ko daki, to ka kebe su waje guda.
3· Kar ka bari su yi cudanya da iyalinka awajen cin abinci ko bacci.
4 Kar ka bari yara suyi yi cudanya da tsuntsaye, ko kwasar kwan tsuntsayen idan zai yiwu.