Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Idan kayi karo da mataccen tsuntu ko, maza ka kauce kada ka taba.


1. Ka kai labarin ga ganin mushen tsuntsu ko kaza ga mahukunta.

2· Ko wane irin tsuntsu kake kiwatawa, kaji, Agwagin gida da na daji, Fakara, Tolotolo, ko Tattabara ko kuma tsuntsayen daji, ka sani yana iya kamuwa da cutar murrar tsuntsaye.

3· Wadansu tsuntsaye kamar su Agwagi suna iya kamuwa da murrar tsuntsaye ko basu nuna alamar rashin lafiya ba.

4· Ko kai kanka bakaji rashin lafiya ba, idan dai ka taba mataccen tsuntsu ka hanzarta ga ga likita.

XS
SM
MD
LG